Far 36:12 HAU

12 Timna kuwa ƙwarƙwarar Elifaz ɗan Isuwa ce, ta haifa wa Elifaz Amalek. Waɗannan su ne 'ya'ya maza na Ada, matar Isuwa.

Karanta cikakken babi Far 36

gani Far 36:12 a cikin mahallin