Far 36:15 HAU

15 Waɗannan su ne shugabanni na zuriyar Isuwa. Ga 'ya'yan Elifaz, maza, ɗan farin Isuwa, shugaba Teman, da Omar, da Zeho, da Kenaz,

Karanta cikakken babi Far 36

gani Far 36:15 a cikin mahallin