Far 36:18 HAU

18 Waɗannan su ne 'ya'ya maza na Oholibama matar Isuwa, shugaba Yewush, da Yalam, da Kora, waɗannan su ne shugabanni waɗanda Oholibama matar Isuwa, 'yar Ana ta haifa.

Karanta cikakken babi Far 36

gani Far 36:18 a cikin mahallin