Far 37:17 HAU

17 Mutumin ya ce, “Sun riga sun tashi daga nan, gama na ji sun ce, ‘Bari mu tafi Dotan.’ ” Saboda haka, Yusufu ya bi sawun 'yan'uwansa, ya kuwa same su a Dotan.

Karanta cikakken babi Far 37

gani Far 37:17 a cikin mahallin