Far 38:12 HAU

12 A kwana a tashi, ga matar Yahuza, 'yar Shuwa ta rasu. Da Yahuza ya gama karɓar ta'aziyya, sai ya haura Timna wurin masu sausayar tumakinsa, da shi da abokinsa Hira Ba'adullame.

Karanta cikakken babi Far 38

gani Far 38:12 a cikin mahallin