Far 38:18 HAU

18 Ya ce, “Wane alkawari zan yi miki?”Ta amsa, ta ce, “Ba ni hatiminka da ɗamararka da sandan da yake a hannunka.” Ya kuwa ba ta su, ya kwana da ita. Sai ta yi ciki.

Karanta cikakken babi Far 38

gani Far 38:18 a cikin mahallin