Far 38:21 HAU

21 Ya tambayi mutanen wurin, ya ce, “Ina karuwan nan wadda take zaune a Enayim a bakin hanya?”Sai suka ce, “Ba wata karuwar da ta taɓa zama nan.”

Karanta cikakken babi Far 38

gani Far 38:21 a cikin mahallin