Far 39:23 HAU

23 Yarin kurkukun, ba ruwansa da dukan abin da Yusufu yake kula da shi, domin Ubangiji yana tare da shi, dukan abin da ya yi kuwa Ubangiji yakan sa wa abin albarka.

Karanta cikakken babi Far 39

gani Far 39:23 a cikin mahallin