Far 39:4 HAU

4 Don haka Yusufu ya sami tagomashi a wurinsa, ya zama mai yi masa hidima. Fotifar kuma ya shugabantar da shi a bisa gidansa, da bisa dukan abin da yake da shi.

Karanta cikakken babi Far 39

gani Far 39:4 a cikin mahallin