18 An haifa wa Anuhu ɗa, wato Airad. Airad ya haifi Mehuyayel, Mehuyayel kuwa ya haifi Metushayel, Metushayel kuma ya haifi Lamek.
Karanta cikakken babi Far 4
gani Far 4:18 a cikin mahallin