Far 40:16 HAU

16 Sa'ad da shugaban masu tuya ya ga fassarar tana da kyau, sai ya ce wa Yusufu, “Ni ma cikin nawa mafarki, na ga kwanduna uku na waina a bisa kaina.

Karanta cikakken babi Far 40

gani Far 40:16 a cikin mahallin