Far 41:14 HAU

14 Sai Fir'auna ya aika a kirawo Yusufu, da gaggawa suka fito da shi daga cikin kurkuku. Da Yusufu ya yi aski, ya sāke tufafinsa ya zo gaban Fir'auna.

Karanta cikakken babi Far 41

gani Far 41:14 a cikin mahallin