Far 41:27 HAU

27 Ramammun shanun nan bakwai da suka fito a bayansu shekaru bakwai ne, busassun zangarkun nan bakwai waɗanda iskar gabas ta ƙeƙasar kuwa, shekaru bakwai ne na yunwa.

Karanta cikakken babi Far 41

gani Far 41:27 a cikin mahallin