Far 41:45 HAU

45 Fir'auna kuwa ya sa wa Yusufu suna, Zafenat-faneya. Ya kuma aurar masa da Asenat 'yar Fotifera, firist na On. Yusufu kuwa ya fita rangadin ƙasar Masar.

Karanta cikakken babi Far 41

gani Far 41:45 a cikin mahallin