Far 41:48 HAU

48 sai ya tattara dukan abinci na shekarun nan bakwai da aka yi na ƙoshi a ƙasar Masar, ya kuwa tanada abinci cikin birane, a kowane birni ya tanada abinci daga karkarar da take kewaye da shi.

Karanta cikakken babi Far 41

gani Far 41:48 a cikin mahallin