Far 41:54 HAU

54 aka fara shekaru bakwai na yunwa kamar yadda Yusufu ya faɗa. Sai aka yi yunwa cikin sauran ƙasashe duka, amma a ƙasar Masar akwai abinci.

Karanta cikakken babi Far 41

gani Far 41:54 a cikin mahallin