Far 41:56 HAU

56 Domin haka sa'ad da yunwar ta bazu ko'ina a ƙasar, Yusufu ya buɗe taskokin ajiya, ya yi ta sayar wa Masarawa, gama yunwa ta tsananta a ƙasar.

Karanta cikakken babi Far 41

gani Far 41:56 a cikin mahallin