Far 42:19 HAU

19 sai ku bar ɗan'uwanku ɗaya a tsare a inda aka kulle ku. Idan amintattu ne ku, sauran kuwa su tafi su kai hatsi ga iyalanku mayunwata,

Karanta cikakken babi Far 42

gani Far 42:19 a cikin mahallin