Far 42:22 HAU

22 Sai Ra'ubainu ya amsa musu, “Ashe, dā ma ban faɗa muku kada ku cuci yaron ba? Amma ba ku saurara ba. To, ga shi fa, ana neman hakkinsa yanzu.

Karanta cikakken babi Far 42

gani Far 42:22 a cikin mahallin