35 Da zazzagewar tayakansu ga ƙunshin kuɗin kowannensu a cikin taikinsa. Sa'ad da su da mahaifinsu suka ga ƙunshin kuɗinsu, suka razana.
Karanta cikakken babi Far 42
gani Far 42:35 a cikin mahallin