Far 43:3 HAU

3 Amma Yahuza ya ce masa, “Mutumin fa, ya yi mana faɗakarwa sosai, ya ce, ‘Idan ba tare da autanku kuka zo ba, ba za ku ga fuskata ba.’

Karanta cikakken babi Far 43

gani Far 43:3 a cikin mahallin