Far 43:30 HAU

30 Da Yusufu ya ji kamar zai yi kuka sabili da zuciyarsa tana begen ɗan'uwansa, sai ya gaggauta ya nemi wurin yin kuka. Ya shiga ɗakinsa, a can ya yi kuka.

Karanta cikakken babi Far 43

gani Far 43:30 a cikin mahallin