Far 43:32 HAU

32 Aka hidimta masa shi kaɗai, su kuma su kaɗai, domin Masarawa ba sukan ci abinci tare da Ibraniyawa ba, gama wannan abin ƙyama ne ga Masarawa.

Karanta cikakken babi Far 43

gani Far 43:32 a cikin mahallin