Far 43:8 HAU

8 Sai Yahuza ya ce wa Isra'ila, mahaifinsu, “Ka sa saurayin a hannuna, mu tashi mu tafi, mu sami abinci mu rayu, kada mu mutu, da mu da kai da ƙanananmu.

Karanta cikakken babi Far 43

gani Far 43:8 a cikin mahallin