10 Ya ce, “Bari ya zama kamar yadda kuka faɗa, shi wanda aka sami abin a wurinsa zai zama bawana, sauranku kuwa za ku tafi lafiya.”
Karanta cikakken babi Far 44
gani Far 44:10 a cikin mahallin