Far 44:8 HAU

8 Ga shi, kuɗin da muka samu a bakin tayakanmu, mun komo maka da su tun daga ƙasar Kan'ana, ta yaya fa, za mu saci azurfa ko zinariya daga gidan maigidanka?

Karanta cikakken babi Far 44

gani Far 44:8 a cikin mahallin