Far 45:16 HAU

16 Sa'ad da labari ya kai gidan Fir'auna cewa, “'Yan'uwan Yusufu sun zo,” abin ya yi wa Fir'auna da fādawansa daɗi ƙwarai.

Karanta cikakken babi Far 45

gani Far 45:16 a cikin mahallin