Far 45:21 HAU

21 Haka kuwa 'ya'yan Isra'ila suka yi. Yusufu kuma ya ba su kekunan shanu bisa ga umarnin Fir'auna, ya ba su guzuri don hanya.

Karanta cikakken babi Far 45

gani Far 45:21 a cikin mahallin