Far 45:3 HAU

3 Yusufu kuwa ya ce wa 'yan'uwansa, “Ni ne Yusufu. Mahaifina yana da rai har yanzu?” Amma 'yan'uwansa ba su iya ba shi amsa ba, gama sun firgita a gabansa.

Karanta cikakken babi Far 45

gani Far 45:3 a cikin mahallin