Far 46:17 HAU

17 'Ya'yan Ashiru, maza, su ne Yimna, da Yishuwa, da Yishwi, da Beriya, da Sera, 'yar'uwarsu. 'Ya'yan Beriya, maza kuma, su ne Eber da Malkiyel.

Karanta cikakken babi Far 46

gani Far 46:17 a cikin mahallin