Far 46:29 HAU

29 sai Yusufu ya kintsa karusarsa ya haura zuwa Goshen don ya taryi Isra'ila, mahaifinsa. Nan da nan da isowarsa wurinsa, ya rungume shi, ya jima yana ta kuka a kafaɗarsa.

Karanta cikakken babi Far 46

gani Far 46:29 a cikin mahallin