Far 47:14 HAU

14 Yusufu kuwa ya ƙwalƙwale dukan kuɗin da yake akwai a ƙasar Masar da a ƙasar Kan'ana, domin hatsin da suka saya. Yusufu kuma ya kawo kuɗin cikin gidan Fir'auna.

Karanta cikakken babi Far 47

gani Far 47:14 a cikin mahallin