Far 47:3 HAU

3 Sai Fir'auna ya ce wa 'yan'uwan nan nasa, “Mece ce sana'arku?”Suka amsa wa Fir'auna, suka ce, “Ranka ya daɗe, mu makiyaya ne, kamar yadda iyayenmu suke.”

Karanta cikakken babi Far 47

gani Far 47:3 a cikin mahallin