Far 49:7 HAU

7 La'ananne ne fushinsu domin maitsanani ne,Da hasalarsu kuma, gama bala'i ce.Zan warwatsa su cikin dukan ƙasarYakubu,In ɗaiɗaitar su su cikin Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi Far 49

gani Far 49:7 a cikin mahallin