Far 49:9 HAU

9 Yahuza ɗan zaki ne,Ya kashe ganima sa'an nan ya komowurin ɓuyarsa.Yahuza kamar zaki yake,Yakan kwanta a miƙe,Ba mai ƙarfin halin da zai tsokaneshi.

Karanta cikakken babi Far 49

gani Far 49:9 a cikin mahallin