Far 5:29 HAU

29 ya sa masa suna Nuhu, yana cewa, “Daga gare shi za mu sami sauƙin aikinmu da wahalar hannuwanmu a ƙasar da Ubangiji ya la'anta.”

Karanta cikakken babi Far 5

gani Far 5:29 a cikin mahallin