Far 50:10 HAU

10 Sa'ad da suka kai farfajiyar masussukar Atad, wanda yake wajen Urdun, a nan ne fa suka yi makoki, da babban makoki da baƙin ciki mai zafi. Aka kuwa yi kwana bakwai ana makokin mahaifinsa.

Karanta cikakken babi Far 50

gani Far 50:10 a cikin mahallin