Far 6:18 HAU

18 Amma ni zan kafa alkawari tsakanina da kai, za ka shiga cikin jirgin, kai da 'ya'yanka, da matarka, da matan 'ya'yanka tare da kai.

Karanta cikakken babi Far 6

gani Far 6:18 a cikin mahallin