Far 6:20 HAU

20 Tsuntsaye bisa ga irinsu, dabbobi bisa ga irinsu, da kowane irin mai rarrafe a ƙasa bisa ga irinsa, biyu biyu na kowane iri za su shiga tare da kai, su rayu.

Karanta cikakken babi Far 6

gani Far 6:20 a cikin mahallin