Far 7:11 HAU

11 A ranar sha bakwai ga wata na biyu, na shekara ta ɗari shida na rayuwar Nuhu, a ran nan sai dukan maɓuɓɓugai na manyan zurfafa suka fashe, tagogin sammai suka buɗe.

Karanta cikakken babi Far 7

gani Far 7:11 a cikin mahallin