Far 7:21 HAU

21 Duk taliki wanda yake motsi bisa duniya ya mutu, da tsuntsaye, da dabbobin gida, da na jeji, da dukan masu rarrafe waɗanda suke rarrafe bisa duniya, da kowane mutum,

Karanta cikakken babi Far 7

gani Far 7:21 a cikin mahallin