Far 8:20 HAU

20 Nuhu ya gina wa Ubangiji bagade, ya ɗiba daga cikin kowace irin dabba mai tsarki, da kowane tsuntsu mai tsarki, ya miƙa hadayu na ƙonawa a bisa bagaden.

Karanta cikakken babi Far 8

gani Far 8:20 a cikin mahallin