Far 9:12 HAU

12 Allah ya ce, “Wannan ita ce alamar alkawarin da yake tsakanina da ku, da kowane mai rai da yake tare da ku, har dukan zamanai masu zuwa,

Karanta cikakken babi Far 9

gani Far 9:12 a cikin mahallin