Fit 1:14 HAU

14 Suka baƙanta musu rai da aiki mai tsanani na kwaɓa, da yin tubali, da kowane irin aiki a saura. A cikin ayyukansu duka suka tsananta musu.

Karanta cikakken babi Fit 1

gani Fit 1:14 a cikin mahallin