Fit 1:19 HAU

19 Ungozomar suka ce wa Fir'auna, “Domin matan Ibraniyawa ba kamar matan Masarawa ba ne, gama su masu ƙwazo ne, sukan haihu tun ungozomar ba su kai wurinsu ba.”

Karanta cikakken babi Fit 1

gani Fit 1:19 a cikin mahallin