7 Amma 'ya'yan Isra'ila suka hayayyafa, suka ƙaru ƙwarai, suka riɓaɓɓanya, suka ƙasaita ƙwarai da gaske, har suka cika ƙasar.
Karanta cikakken babi Fit 1
gani Fit 1:7 a cikin mahallin