Fit 10:14 HAU

14 Farar ta mamaye ƙasar Masar, ta rufe dukan ƙasar. Ba a taɓa ganin fara ta taru da yawa kamar haka ba, ba kuwa za a ƙara ganin kamar haka ba.

Karanta cikakken babi Fit 10

gani Fit 10:14 a cikin mahallin