Fit 11:3 HAU

3 Ubangiji kuwa ya sa jama'a su yi farin jini a idanun Masarawa. Musa kuwa ya zama babban mutum a ƙasar Masar a gaban fādawan Fir'auna da kuma gaban jama'ar.

Karanta cikakken babi Fit 11

gani Fit 11:3 a cikin mahallin