Fit 11:5 HAU

5 Kowane ɗan farin da yake ƙasar Masar zai rasu, daga ɗan farin Fir'auna wanda zai hau gadon sarautarsa, har zuwa ɗan farin kuyanga wadda take niƙa, da dukan ɗan farin shanu.

Karanta cikakken babi Fit 11

gani Fit 11:5 a cikin mahallin