Fit 12:11 HAU

11 Ga yadda za ku ci shi, da ɗamara a gindinku, da takalma a ƙafafunku, da sanda a hannunku, da gaggawa kuma za ku ci shi. Idin Ƙetarewa ne ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi Fit 12

gani Fit 12:11 a cikin mahallin